Isa ga babban shafi
Nijar

Nijar ta yi watsi da bukatar ‘Yan adawa kan rijistar zabe

Gwamnatin Nijar ta yi watsi da bukutar ‘Yan adawa na yin gyara ga kundin rijistar zaben kasar da suke zargin tana cike da kura-kurai. Ministan cikin gida Hassoumi Massoudou yace ya idan za a sake gyaran rijistar to sai an dage zaben, wanda kuma ya sabawa kundin tsarin mulki.

Shugaban jamhuriyar Nijar Issoufou Mahamadou
Shugaban jamhuriyar Nijar Issoufou Mahamadou AFP PHOTO / FAROUK BATICHE
Talla

‘Yan adawa dai na korafi ga kundin rjistar da suka ce babu wasu runfunar zabe tare da yi wa baki rijista.

A ranar 21 ga watan Fabrairu ne al’ummar Nijar zasu kada kuri’ar zaben sabon shugaban kasa inda shugaba mai ci na yanzu Muhammadou Issoufou ke neman wa’adi na biyu.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.