Isa ga babban shafi
Nijar

‘Yan sanda sun yi arangama da magoya bayan Hama a Nijar

Magoya Bayan Hama Amadou sun kara da jami’an tsaro a karshen mako lokacin da suka fita tarbar Tsohon Firaministan kuma dan takarar shugaban kasa, wanda aka cafke bayan ya koma kasar a ranar Assabar. Hama Amadou ya fice Nijar don gudun fuskantar shari’a kan tuhumar mallakar Jarirai ba bisa ka’idar dokar kasa ba. Lydia Ado ta aiko da rahoto daga Yamai fadar gwamnatin Nijar.

Jami'an tsaro sun tarwatsa magoya bayan Hama Amadou da suka Filin saurkar jirgi na Diori Hamani domin tarbar shi a Yamai
Jami'an tsaro sun tarwatsa magoya bayan Hama Amadou da suka Filin saurkar jirgi na Diori Hamani domin tarbar shi a Yamai Wikimedia
Talla

01:37

Rahotanni: ‘Yan sanda sun yi arangama da magoya bayan Hama a Nijar

Lydia Ado

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.