Mutane 5 ciki har da basarake sun mutu a harin Fotokol
Hukumomi a kasar Mali sun fitar da alkaluman karshe a game da wadanda suka rasa rayukansu ko kuma raunuka a harin da ‘yan bindiga suka kai a wani otel da ke birnin Bamako a ranar juma’ar da ta gabata.
Wallafawa ranar:
A jimilce dai hukumomin sun ce mutane 21 ne suka mutu, 18 daga ciki baki ne da suka sauka a wannan otel, sai wani jami’in tsaron kasar daya da kuma ‘yan bindiga biyu da suka kai harin.
14 daga cikin mutanen da suka rasu a lamarin ‘yan asalin kasashen waje ne, 6 daga Rasha, uku ‘yan China, biyu daga Belgium, daya Ba’amurka, daya daga Isra’ila da kuma dan kasar Senegal daya.
Yanzu haka dai ana ci gaba da farautar wasu mutane 3 da ake zargin cewa suna da hannu wajen kai wannan hari.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu