Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Tsohon Shugaban Nijar Alhaji Mahamane Ousmane

Wallafawa ranar:

A yayin da lokacin zabe ke karatowa, har yanzu ana ci gaba da ja-in-ja a tsakanin bangarori biyu na jam’iyyar CDS Rahama, inda ake jiran hukuncin da kotu za ta yanke a game da sabuwar karar da bangaren Alhaji Alhaji Mahamane Ousmane ya shigar gabanta. To ko me ya sa har yanzu rikici ya ki karewa a tsakanin bangarori biyu na jam’iyar ta CDS Rahma, wannan ita ce tambayar da Abdulkarim Ibrahim Shikal ya yi wa Alhaji Mahamane Ousmane tsohon shugaban jamhuriyar Nijar, wanda wasu ‘ya’yan jam’iyyar ke cewa sun tube daga mukaminsa.

Tsohon Shugaban Nijar Mahamane Ousmane
Tsohon Shugaban Nijar Mahamane Ousmane AFP PHOTO / BOUREIMA HAMA
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.