Isa ga babban shafi
Najeriya

Matsalar rashin ayyukan yi a Borno

Rashin aikin yi a tsakanin matasa na janyo matsaloli sosai musamman ma yankin arewa maso gabashin Nigeria, da ake fama da tashe tashen hankula na Boko Haram. Wannan ne ya sa wakilinmu Bilyaminu Yusuf ya zaga cikin garin Maiduguri kuma ya aiko da rahoto.

'Yan kato da gora da ke fada da Boko Haram a Borno
'Yan kato da gora da ke fada da Boko Haram a Borno AFP PHOTO / Aminu ABUBAKAR
Talla

02:53

Matsalar rashin ayyukan yi a Borno

Bilyaminu Yusuf

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.