Isa ga babban shafi
Nijar

Ana shan kayan zaki a lokacin Azumi

A wannan lokaci na Azumin watan Ramadan, bincike na nuni da cewar da dama daga cikin al’umma ne ke yawan amfani da kayan zaki musanmanma na cikin kwalaye abin da ake ganin yana tattare da wasu illoli ga lafiyar jikin dan Adam. Ga Karin bayani a cikin Wannan rahoton na wakilin RFI Oumar Sani daga Agadez, Jamhuriyar Nijar.

hirin Buda baki a harabar  Masallacin Al-Rajhi birnin Riyadh na Saudiya
hirin Buda baki a harabar Masallacin Al-Rajhi birnin Riyadh na Saudiya REUTERS
Talla

02:59

Ana shan kayan zaki a lokacin Azumi

Oumarou Sani

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.