Isa ga babban shafi
ICC-BURUNDI

ICC za ta sa'ido akan Burundi

Babbar mai shigar da kara a kotun hukunta manyan laifuka ta duniya, ICC, Fatou Bensouda ta ce ofishinta zai sa ido sosai a kan abubuwan da ke faruwa a kasar Burundi, gabanin zabukan da ake shirin gudanarwa a kasar.

Babbar mai shugar da kara a kotun ICC  Fatou Bom Bensouda
Babbar mai shugar da kara a kotun ICC Fatou Bom Bensouda DR
Talla

Uwargida Bensouda, ta nuna damurta akan halin da kasar burundi ke ciki, inda ta ce abokan aikinta za su rubuta bayanan akan abubuwa da ke faruwa a kasar

Masu sharhi dai na furagaba cewar rikicin siyasar kasar burundi na iya juyawa zuwa na kabilanci, lamarin daka iya jefa kasar acikin halin data taba fadawa a baya na yaki.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.