Isa ga babban shafi
Uganda

‘Yan tawayen Uganda sun fille kan mutane 5

Hukumomin Kasar Jamhuriyar Demokuradiyar Congo sun ce ‘Yan Tawayen Uganda sun fille kan wasu ‘yan kasar 5 a garin Mbau. Shugaban mazauna Yankin, Amisi Kalonda ya ce an kashe mutanen ne da safe lokacin da suke tafiya wurin aiki.  Jami’in yace an shaidawa sojoji harin, amma kafin su kai dauki maharani sun gudu.

Reuters/James Akena
Talla

Garin Mbau na kusa ne da Beni gari mafi girma a lardin Nord Kivu.

Mahukuntan Uganda kuma sun daura alhakin kai harin ne akan ‘Yan tawayen Uganda wadanda suka kashe mutane sama da 260 a karshen shekarar da ta gabata.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.