Isa ga babban shafi
Namibia

Sabon Shugaban Kasar Namibia ya yi Rantsuwar Fara Aiki

A yau asabar aka rantsar da sabon shugaban kasar Namibia, watanni uku bayan nasarar zabe daya samu.Dan shekaru 73 Hage Geingob ya saba rantsuwar fara aiki da ganin ya yaki fatara da dukkan banbance-banbance da ake fama dasu a kasar.Namibia wadda ta sami ‘yancin kai daga kasar Africa ta Kudu a shekara ta 1990, bayan ta dade karkashin Jamus, ta jinkirta rantsar da Shugaban ne domin yazo daidai da ranar da kasar ta sami ‘yancin kai. 

Tutar kasar Namibia
Tutar kasar Namibia rfi
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.