Isa ga babban shafi
Najeriya

Likitoci suna yajin aiki a Najeriya

Likitoci a Tarayyar Najeriya sun tsunduma cikin jayin aiki don neman Gwamnatin kasar ta biya ma su wasu bukatunsu. Sai dai bisa dukkanin alamu al’ummar kasar na cike da damuwa akan matakin da Likitocin suka dauka domin a cewarsu Talakawa ne kawai ke wahala. Wakilnmu a Kano Abubakar Isah Dandago ya duba wannan batu a cikin rahotonsa.

Wasu mata masu fama da cutar yoyon fitsari a Asibiti a Najeriya
Wasu mata masu fama da cutar yoyon fitsari a Asibiti a Najeriya healthnewsng.com
Talla

02:59

Rahoto: Likitoci suna yajin aiki a Najeriya

Abubakar Issa Dandago

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.