Isa ga babban shafi
Tunisia

‘Yan jaridar kasar Tunisia sun shiga yajin aiki

‘Yan jarida a kasar Tunisia na gudanar da yajin aiki a yau Talata domin nuna damuwarsa dangane da tursasawar da suka ce suna fuskanta daga hukumomin kasar inda dazun nan aka sako wani dan jarida mai daukar hoto bisa zargin karya dokokin kasar.

Hotunan wasu daga cikin jaridun duniya
Hotunan wasu daga cikin jaridun duniya Wikimedia Commons/Ivan Martinez
Talla

Rahotanni daga kasar na cewa da dama daga cikin kafafen yada labaran kasar sun karbi kiran da kungiyar ‘yan jaridu ta kasar ta yi masu na shiga yajin aikin.

Sai dai rahotannin sun nuna cewa wasu kalilan daga cikin gidajen rediyo na kasar sun bude tashoshinsu.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.