Isa ga babban shafi
Najeriya

‘Yan bindiga sun hallaka mutane 38 a Jihar Bornon Najeriya

Rahotanni daga Najeriya sun ce, wasu ‘Yan bindiga sun hallaka mutane 38 a Jihar Borno da suka hada da makiyaya da kuma ‘Yan aikin sa kai.

Jami'an tsaron Najeriya
Jami'an tsaron Najeriya
Talla

Wakilin wani kauye a Jihar Borno, Alhaji Garba Ali ya ce ‘yan bindigan sun kashe makiyaya 14 a kauyansu, yayin da kuma wasu sanye da kayan soji suka kashe ‘Yan banga 24 a wani daji dake Jihar.

Kamfanin dillancin labaran Faransa ya ruwaito cewar, yan bindigan sanye da kayan sarki sun yaudari ‘Yan bangan inda suka kaisu daji yayin da suka kashe 24 daga cikin su, kana 34 suka bata.

 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.