Isa ga babban shafi
Faransa-Mali

UNESCO ta karrama Hollande saboda rawar da ya taka a Mali

Hukumar Majalisar Dinkin Duniya dake kula da ilimi, kimiya da al’adu, ta karrama shugaban kasar Faransa, Francois Hollande, saboda rawar da ya taka wajen kai dauki kasar Mali.Shugaba Hollande ya bayyana mamakin sa da karramawar, saboda shiga yaki, wanda ke zuwa a dai dai lokacin da wasu shugabanin kasahsen Afrika tara suka ziyarci Paris dan yabawa shugaban.A watan junairu ne kasar Faransa ta kaddamar da yaki kan ‘yan tawayen kasar ta Mali masu tsananin kishin Islama, da suak kwace arewacin kasar. 

Shugaban Faransa François Hollande
Shugaban Faransa François Hollande REUTERS/Jacques Brinon/Pool
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.