Isa ga babban shafi
Afrika ta Kudu-Najeriya

Jacob Zuma ya gana da Goodluck game da rikici a wasu kasashen Afrika

Shugabannin Kasashen Afrika ta kudu da Najeriya sun gana da juna a Abuja game da yadda za su shawo kan wasu matsalolin da ke addabar kasashen Afrika, musamman tashe tashen hankula. Kabir Yusuf Wakilin RFI Hausa daga Fadar gwamnatin Najeriya ya aiko da Rahoto.

Jacob Zuma, Shugaban Afirka ta Kudu
Jacob Zuma, Shugaban Afirka ta Kudu REUTERS/Pascal Lauener
Talla

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.