Isa ga babban shafi
Wasanni

Rikicin Polo a Najeriya

Wallafawa ranar:

Shirin ya tattauna ne game da rikicin Polo a Najeriya inda wasu suka dare da hukumar wasan ta kasa saboda kada gwamnati ta juya su amma kuma shugaban hukumar yace sun raba da gwamnati ne saboda bin dokar kasa.

Shugabannin shirya gasar Polo tare da Alhaji Aliko Dangote tare da Tajuddeen Dantata shugaban kungiyar Kano Titans da suka lashe kofin Majekudomi
Shugabannin shirya gasar Polo tare da Alhaji Aliko Dangote tare da Tajuddeen Dantata shugaban kungiyar Kano Titans da suka lashe kofin Majekudomi
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.