Isa ga babban shafi
Kamaru

Faransa na zargi an kai 'ya 'yanta da aka sace a Kamaru zuwa Nigeria

Shugaban kasar Faransa Francois Hollande ya bayyana cewa ‘yan kasar 7 da aka sace a kasar Cameroon, iyali daya ne, da suka hada da yara kanana 4.Shugaban yace bai fidda tsammanin cewa wasu ‘yan Nigeria ne suka sace mutanen, kuma yana kyautata cewa anyi kasar Nigeria ne da mutanen.Shugaban bai fadi sunan wadanda yake zargi ba, amma wai kowa ya san kungiyar da zata iya sace Faransawan. 

Shugaban kasar Faransa Francois Hollande
Shugaban kasar Faransa Francois Hollande Reuters/Joe Penney
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.