Isa ga babban shafi
Zimbabwe

Tsvangirai na fatan ganin an yi zaben kasar Zimbabwe a watan Yuli

PRIME Ministan Zimbabwe, Morgan Tsvangirai, ya bayyana fatan ganin an gudanar da zaben shugaban kasa a watan Yuli mai zuwa, bayan kamala zaben raba gardama kan kundin tsarin mulkin kasar a watan gobe.Mai Magana da yawun Jam’iyar ZANU PF ta Robert Mugabe, Rugare Gumbo, yace matsayin Prime Ministan bai saba da na shugaba Robert Mugabe ba.Ana saran shugaba Mugabe mai shekaru 88 ya sake takarar shugabancin kasar. 

Shugaban kasar Zimbabwe Robert Mugabe da Prime Minista Morgan Tsvangirai
Shugaban kasar Zimbabwe Robert Mugabe da Prime Minista Morgan Tsvangirai REUTERS/Philimon Bulawayo
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.