Isa ga babban shafi
Tunisia

Firaministan Tunisia ya ce za a samar da gwamnatin hadaka a kasar

Firaministan Tunisia ya ce zasu samar da gwamnatin Hadaka bayan kashe madugun adawa Chokri Belaid, al’amarin da ya haifar da Zanga-zanga a kasar tare da kai wa ginin Jam’iyyar ‘Yan uwa Musulmi ta Ennahda hari.

Zanga zangar da ta biyo bayan kashe Belaid a Tunisia
Zanga zangar da ta biyo bayan kashe Belaid a Tunisia
Talla

Tuni dai shugaban kasar Moncef Marzouki ya yi Allah waddai da kisan na Belaid, amma wasu gungunn Jam’iyyun ‘Yan adawa sun nemi a tube Ministan cikin gida wanda suka ce sakacin shi ne.
 

Emna Alhanni tana daya daga cikin masu yada manufar zanga-zanga a Intanet ta yi wa RFI bayani game da yadda suka fusata akan kisan madugun ‘Yan adawa.
 

“Mutane sun fusata ne hakan yasa mutane suka fito domin nuna adawa da gwamnati bayan kisan madugun adawa.” Inji Alhanni

 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.