Isa ga babban shafi
Zimbabwe

‘Yan adawa sun amince da kudirin Mugame game da kundin tsarin Mulki

Jam’iyun adawa a kasar Zimbabwe sun amince a gudanar da zaben raba gardama, game da sabon daftarin kundin tsarin mulkin kasar, yayin da kasar ke tunkarar zabe a wannan shekara. Shugaban kasar, Robert Mugabe ne ya bayyana hakan a wani taron manema labarai, bayan ya yi wata ganawa da Firaministan kasar, kuma abokin hamayyarsa, Morgan Tsvangirai.

Shugaban Zimbabwe Robert Mugabe tare da  Morgan Tsvangirai
Shugaban Zimbabwe Robert Mugabe tare da Morgan Tsvangirai Reuters
Talla

Idan har mutanen kasar ta Zimbabwe suka amince da wannan daftarin, kundin tsarin mulki zai bai wa shugaban kasar damar mulki na wa’adi daya mai tsawon shekaru goma.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.