Isa ga babban shafi
Afrika ta Kudu

Zuma ya nemi a cigaba da yiwa Mandela add’ua

Shugaban kasar Afrika ta Kudu, Jacob Zuma, ya nemi da mutanen kasar da su cigaba da yiwa tsohon shugaban kasa, Nelson Mandela addu’a, wanda aka sallama daga asibiti a makon da a gabata.

Shugaba Jacob Zuma tare da tsohon shugaba Mandela a zaune
Shugaba Jacob Zuma tare da tsohon shugaba Mandela a zaune
Talla

Sai dai shugaban kasar bai fadi ko yaya lafiyar ta Mandela ta ke ba tun bayan sallamo shi da aka yi daga asibiti.

Mandela dai ya kwashe kusan makwanni uku asibiti a garin Pretoria, sai dai ma Magana da yawun shugaban, Mac Maharaj ya ce babu wani abu da za a fada akan lafiyar Mandela.

 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.