Isa ga babban shafi
Libya

Mustapha Abduljalil na kasar Libya ya gargadi masu yunkurin raba kasar gida 2

Shugaban gwamnatin  rikon kwaryar kasar Libiya Mustapha Abduljalil, ya yi barazanar maida  raddi ta karfi wajen hana duk wani yunkurin balle yankin gabashin kasar, da wasu dakarun sa kai ke yi.A cikin wani jawabi da aka yada ta kafar Talabijin din gwamnatin kasar, Mustapha  Abduljalil ya bayyana cewa, ba a shirya raba kasar Libiya ba.tare da yin  kira ga yan uwansa da ke yankin, da su rungumi hanyar tattaunawa, su kuma daina biye wa tsohin aminan Kanal Kaddafi, wadanda yace za su yi  iya yinsu wajen ganin sun kare da su 

le président du CNT, Moustapha Abdeljalil
le président du CNT, Moustapha Abdeljalil REUTERS/Ismail Zetouny
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.