Isa ga babban shafi
Libya

MDD ta ce mutane 100 sun hallaka cikin wani rikici a Libya

Majalisar Dinkin Duniya ta ce hankula sun tashi a kasar Libya, sakamakon fadar kabilancin da ya hallaka sama da mutane 100, ya kuma sa daruruwa suka rasa matsuguninsu a Kufra, dake Kudu maso Gabashin kasar. 

Talla

Fadan ya kazance tsakanin kabilun Toubu da Zwai suka bayar, yayin da ake kokarin sasanta bangarorin.

Tashin hankali a Libya, ya zama ruwan dare, tun bayan kifar da Gwamnatin Marigayi Shugaba Muammar Ghadafi, cikin yakin basasan kasar.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.