Najeriya
EFCC ta cafke gwamnoni uku a Najeriya
Hukumar yaki da yi wa tattalin arzikin Najeriya Zagon gasa EFCC, ta cafke wasu tsoffin gwamnonin jahohi uku da ake zargin su da laifin yin rub-da-ciki da kudaden jama’a kimanin Dalar Amurka Miliyan 674.Gwamnonin da hukumar ke tuhuma sun hada da tsohon gwamnan Ogun, Olugbenga Daniel da Adebayo Alao-Akala na Oyo da tsohon gwamnan Nassarawa Aliyu Akwe Doma. Ana tunanin nan da kwanaki ne zasu gurfana a gaban kotu.
Wallafawa ranar: Chanzawa ranar:
Talla
Kakakin EFCC, Abubakar Othman
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu