Isa ga babban shafi
World-Libya

Jerin kasashen da suka amince da gwamnatin ‘Yantawayen Libya

Kasashen kusan 60 a duniya ne suka amince da gwamnatin ‘Yan Tawaye a matsayin gwamnati mai iko a kasar Libiya.A ranar 27 ga watan Fabrairun bana ne aka samar da sabuwar gwamnatin Libya a gabacin birnin Benghazi sabanin gwamnatin shugaba Muammar Gaddafi da aka kwashe watanni ana gwabza yaki don neman kawo karshenta..A ranar 25 ga watan Agusta ne gwamnatin ‘Yan Tawayen ta mayar da fadarta a birnin Tripoli daga Benghazi kwanaki biyu bayan karbe ikon birnin. Yanzu haka gwamnatin ‘yan tawayen ne zata wakilci kasar Libya a taron kasashen duniya akan rikicin kasar a birnin Paris.Ga dai jerin kasashen duniya da suka amince da sabuwar gwamnatin ‘Yan Tawayen.Watan Maris 10, 2011: Faransa.Maris 28: QatarAprilu 3: MaldivesAprilu 4: ItalyAprilu 22: GambiaMayu 24: JordanMayu 28: SenegalYuni 1: MaltaYuni 8: SpainYuni 9: AustraliaYuni 12: United Arab EmiratesYuni 13: GermanyYuni 14: Canada, PanamaYuni 18: AustriaYuni 20: LatviaYunI 22: DenmarkYuni 28: Bulgaria, CroatiaYuli 3: TurkeyYuli 7: PolandYuli 13: Benelux (Belgium, Netherlands, Luxembourg)Yuli 15: United StatesYuli 20: SloveniaYuli 21: MontenegroYuli 27: BritainYuli 29: PortugalOgusta 12: GabonOgusta 21: TunisiaOgusta 22: Egypt, Kuwait, the Palestinian Authority, MoroccoOgusta 23: Bahrain, Malta, Greece, Norway, Nigeria, Iraq, LebanonOgusta 24: Burkina Faso, Chad, EthiopiaOgusta 25: Ivory Coast, Bosnia, SerbiaOgusta 26: Bulgaria, Croatia, Macedonia, Rwanda, CyprusOgusta 27: Malaysia, Kosovo, Niger, TogoOgusta 28: GuineaOgusta 29: the Czech Republic, MongoliaOgusta 30: SlovakiaOgusta 31: Cape VerdeSatumba 1: RussiaSai dai kuma kasashen Tarayyar Africa basu goyon bayan gwamnatin ‘Yan Tawayen inda suka yi kira ga sasanta rikicin kasar tsakanin gwamnatin Gaddafi da ‘Yantawaye dukk da cewa wasu daga cikinsu kasashen irin Nigeria da Niger sun amince da ‘Yantawayen. 

Shuwagabannin kasashen duniya a taron Majaisar Dunkin Duniya.
Shuwagabannin kasashen duniya a taron Majaisar Dunkin Duniya. ONU/Photo/Devra Berkowitz
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.