Isa ga babban shafi
Cote d’ivoire

Cote-D’Ivoire an ji Karen bindigogi awata unguwa ta Birnin Abidjan

Rahotanni daga kasar Cote- D’Ivoire sun ce ,jiya an yi ta jin karen bindigogi a Yankin Abobo, dake birnin Abidjan, wanda ke dauke da magoya bayan Tsohon shugaban kasa, Laurent Gbagbo.Mazauna birnin sun tabbatar da jin musayar wutar da aka yi a unguwar tasu. 

Dakaru na sunturi a Abidjan
Dakaru na sunturi a Abidjan Laurent Correau
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.