Isa ga babban shafi
Najeriya

Najeriya zaben wakillai na hida gwani a jahar Kaduna

Yayinda jamiyyar PDP a Nigeria keta hada-hadan zaben wakilan da zasu gudanar da zaben fidda gwani, bisa dukkan alamu wasu ‘ya’yan jamiyyar ba sa jin dadin yadda lamarin ke tafiya.Alhaji Shuaibu Idris Mikati, wanda ya ke neman takaran kujeran Gwamna a jihar Kaduna karkashin jamiyyar ta PDP nay a kawo shawarwari a game da lamarin. 

Rikicin siyasa a wurin zabe
Rikicin siyasa a wurin zabe AFP / Akintunde Akinleye
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.