Mu Zagaya Duniya
Donald Trump ya sanar da dakatar da duk wata yarjejeniyar hada hadar kasuwanci da Cuba
Wallafawa ranar:
Kunna - 20:14
Kamar yadda ya alkawalta a lokacin yakin neman zabensa shugaban kasar Amruka Donald Trump ya sanar da dakatar da duk wata yarjejeniyar hada hadar kasuwanci tsakanin kasar da Cuba, sakamakon yarjejeniyar da Barack Obama ya cimma da shugaban Cuba Raul Castro a 2014.salissou Hamissou ya duba wasu daga cikin manyan labarai na mako a cikin shirin Mu zagaya Duniya.