Isa ga babban shafi
Dandalin Siyasa

Duniyarmu A yau: Kan zanga-zangar da al'ummar Turkiyya ke yi.

Wallafawa ranar:

An share tsawon makwanni biyu ana zanga-zanga a kasar Turkiyya, domin nuna rashin amincewa da shirin fasalta wani filin shakatawa da ke birnin Istanbul. Duk da yin amfani da karfi da jami'an tsaro suka yi domin kawo karshen wannan zanga-zanga, hakan ba za ta samu, lamarin da ya sa Firayi Minista Racep Erdogon yin ganawa da wakilan masu zanga-zangar.Bashir Ibrahim Idris da kuma takwarorinsa 'yan jarida, sun tattauna a kan wannan batu na Turkiyya.

Firayi Ministan Turkiyya, Racep Tayyip Erdogon
Firayi Ministan Turkiyya, Racep Tayyip Erdogon Reuters/路透社
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.