Isa ga babban shafi
Rasha

An salami Alexei Navalny dan adawa ga Vladmir Putin

A yau lahadi hukumomin Rasha sun sanar da salamar dan adawar nan Alexei Navalny, mutumen da ya share kusan wata daya a kargame.

Dan adawa ga Shugaba Vladmir Putin ,Alexei Navalny
Dan adawa ga Shugaba Vladmir Putin ,Alexei Navalny REUTERS/Maxim Shemetov
Talla

Navalny jigon yan adawa a kasar ta Rasha ya kasance kadangaren baki tulu ga Shugaban kasar Vladmir Putine, tun bayan da ya shirya gangamin domin nuna ta yada gwmantin Rasha ke ci gaba da asasa cin hanci da rashawa a kasar.

A lokacin zaben kasar ta Rasha Navalny ya kasance wanda hukumar zabe ta haramtawa takara domin kalubalantar shugaba Putin ,wanda kuma a lokacin yayi kira ga magoya bayan sa da su kaddamar da zanga zangar lumana domin nuna rahsin amincewar su da zaben.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.