Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Dr. Suleiman kan sauye-sauye a Saudiya

Wallafawa ranar:

Yanzu haka kasar Saudiya na ci gaba da aiwatar da sauye-sauye daban daban a karkahsin jagorancin Sarki Salman bin Abdulaziz, wadanda a baya ake ganin ba masu yiwuwa ba ne a kasar. Tun bayan nada dansa, Mohammad bin Salman yake ta kawo sabbin abubuwa da suka hada da bude gidajen cinima da wasan karta da kuma makamantan haka. Akan haka ne Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Dr. Abdulkadir Muhammad Suleiman na Jami’ar Abuja da ke Najeriya.

Yariman Saudiya, Mohammed Salman na ci gaba da ziyarar aiki a kasashen duniya don kawo sauye-sauye a Saudiya
Yariman Saudiya, Mohammed Salman na ci gaba da ziyarar aiki a kasashen duniya don kawo sauye-sauye a Saudiya MANDEL NGAN / AFP
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.