Isa ga babban shafi
Afirka ta Tsakiya

An tisa keyar wani dan Majalisa kotun Duniya

Alfred Yekatom dan majalisa kuma tsohon jagoran yan tawayen Afirka ta tsakiya na kan hanyar zuwa kotun hukunta manyan laifuka bayan samun sa da aikata laifuka da suka hada da daukar yara a matsayin mayaka a shekara ta 2012.

Mayaka yan  anti-balakas na jamhuriyar Afirka ta Tsakiya
Mayaka yan anti-balakas na jamhuriyar Afirka ta Tsakiya ALEXIS HUGUET / AFP
Talla

Alfred Yekatom da ake kira kanal Rombhot na daga cikin shugabanin yan tawayen Antibalaka da suka aikata ba dai-dai ba a yakin da aka kashe musulmai da dama.

A shekara ta 2015,gwamnatin Amurka ta dau matakan saka mashi takunkumi tareda haramta masa balaguro zuwa kasashen waje.

Tun a shekara ta 2012 kasar ta fada rikicin kabilanci da ya tilastawa mutane da dama tserewa daga gidajen su.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.