Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Farfesa Shehu Abdullahi Zuru

Wallafawa ranar:

Majalisar Kula da ayyukan shari’a a Najeriya ta janye dakatarwar da aka yi wa wasu manyan alkalan kasar guda 8 da ake zargi da cin hanci da rashawa. Majalisar tace ta dauki matakin ne ganin tsaikon da ake samu wajen gudanar da shari’arsu. Bashir Ibrahim Idris ya tattauna Farfesa Shehu Abdullahi Zuru, masanin shari’a a Najeriya kan matakin.

Kotun kolin Najeriya
Kotun kolin Najeriya nigerianpilot.com
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.