Isa ga babban shafi
Ilimi Hasken Rayuwa

Ado Isa mai fasahar kere keren fasaha a Bauchi

Wallafawa ranar:

Shirin Ilimi Hasken Rayuwa ya tattauna ne da Ado Isah wani matashi a garin Bauchi da Allah ya ba baiwar kere keren fasaha, kuma daga cikin fasaharsa ya kere injinin Shara da na dumama daki da dafa ruwan zafi.

Shehu Saulawa ya kai ziyara inda Ado Isah ke kere kerensa a Bauchi
Shehu Saulawa ya kai ziyara inda Ado Isah ke kere kerensa a Bauchi RFI Hausa/Saulawa
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.