Isa ga babban shafi
Ilimi Hasken Rayuwa

Rawar da wata cibiya ta taka wajen samar da makamashi a Najeriya

Wallafawa ranar:

Shirin ilimi hasken rayuwa na wannan makon tare da Bashir Ibrahim Idris ya kai ziyara ne a cibiyar kera kayayyakin samar da makamashin wutar lantarki mai amfani da hasken rana. Cibiyar ta kwashe sama da shekaru 30 ta na gudanar da bincike kan samar da makamashi kuma ta samu gagarumar nasara a wannan fanni. Sai dai akasarin 'yan Najeriya ba su da masaniya game da wannan cibiya.

Bashir Ibrahim Idris tare da Engr. Garba Ribah na cibiyar binciken makamashi a Jami'ar Dan Fodio da ke jihar Sokoto a Najeriya
Bashir Ibrahim Idris tare da Engr. Garba Ribah na cibiyar binciken makamashi a Jami'ar Dan Fodio da ke jihar Sokoto a Najeriya RFIHAUSA/bashir
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.