Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Alhaji Shehu Ashaka kan Gwamnatin Buhari

Wallafawa ranar:

A daidai lokacin da shugaban Najeriya Mahammadu Buhari ke shirin cika shekara guda da fara aiki, yanzu haka akwai batutuwa da dama jibge a gaban shugaban kasar, Alhaji Shehu Ashaka da ke bin lamurran siyasar kasar, a zantawar shi da Abdoulkarim Ibrahim Shikal, na ganin cewa matukar Buhari bai samu hadin kan bangaren shari’a ba, zai kasance abu mai wuya ya samu nasarar cim ma burinsa.

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari AFP via telegraph
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.