Isa ga babban shafi
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

Ra'ayi: An soma Azumin Watan Ramadan

Wallafawa ranar:

Shirin Ra'ayin Ma su saurare ya tattauna ne game da soma Azumin watan Ramadan musamman kan batutuwan da suka shafi tsadar kayan masarufi da fatan al'umma ga zaman lafiya a cikin wannan mata mai alfarma.

An baje Kayan gona a kasuwa a lokacin Azumin Ramadana a Somalia
An baje Kayan gona a kasuwa a lokacin Azumin Ramadana a Somalia REUTERS/Feisal Omar
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.