Isa ga babban shafi
Wasanni

Kungiyoyin Ingila sun kafa tarihi irinsa na farko a Turai

Wallafawa ranar:

Shirin Duniyar Wasanni na wannan makon tare da Abdurrahman Gambo Ahmad ya tattauna ne kan bajintar da kungiyoyin Ingila suka nuna, inda suka mamaye wasannin karshe na gasar Cin Kofin Zakarun Turai da Cin Kofin Europa. Liverpool za ta kara da Tottenham a ranar 1 ga watan gobe a birnin Madrid a gasar zakarun Turai,yayinda Chelsea za ta kece raini da Arsenal a birnin Baku a ranar 29 ga watan Mayu da muke ciki a gasar Europa.

Kambin Gasar Zakarun Turai
Kambin Gasar Zakarun Turai AFP
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.