Isa ga babban shafi
Wasanni

Rawar Najeriya a Wasannin Kasashen Renon Ingila a Australia

Wallafawa ranar:

Shirin duniyar wasanni na wannan makon tare da Abdurrahman Gambo Ahmad ya tattauna ne game da wasannin kasashen renon Ingila wato Commonwealth games da za a fara gudanarwa a ranar Laraba mai zuwa a Autralia. Kazalika shirin ya zanta kan nasarar da danb damben zamani na Birtaniya Anthony Joshua ya samu akan takwaransa na New Zealand, Joseph Parker a karan battar da suka yi a birnin Cardiff.

Sama da kasashen duniya 70 ne za su fafata a wasannin a birnin Cold Coast da ke Queensland a Australia
Sama da kasashen duniya 70 ne za su fafata a wasannin a birnin Cold Coast da ke Queensland a Australia AFP
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.