Isa ga babban shafi
Wasanni

Kasuwar musayar yan wasa a yankin Turai

Wallafawa ranar:

A cikin Shirin Duniyar Wasanni Abdurrahman Gambo ya yo dubi ne kan tasirin kasuwar musayar yan wasa a yankin na Turai,ya kuma samu tattaunawa da masana harakokin wasannin kwallon kafa.A daya wajen ya kuma duba irin wainar da ake tuyawa a Morocco dangane da gasar  cin kofin matasa dake taka leda  a gida.

Wasu daga cikin yan wasa na kulob na PSG a Faransa
Wasu daga cikin yan wasa na kulob na PSG a Faransa REUTERS/Emmanuel Foudrot
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.