Tasirin taron bunkasa tattalin arzikin Afrika na birnin Sochi
Shirin Kasuwa a kai miki dole na wannan makon, yayi nazari kan tasirin taron bunkasa tattalin arzikin Afrika, da shugabannin kasashen nahiyar suka halarta a kasar Rasha. Shugabannin kasashen na Afrika 43 ne suka halarci taron hadin gwiwar da shugaban kasar Rasha Vladmir Putin a birnin Sochi.
A game da wannan maudu'i