Dandalin Fasahar Fina-finai
Tattaunawa kan tsarin shirin Fina-Finan Hausa
Wallafawa ranar:
Kunna - 21:13
A cikin shirin na wannan makon, wasu masu shirya fina-finan Hausa a Katsina sun zargi masu ruwa da tsaki da kaucewa al'adar hausawa a fina-finan da suke yi da kuma matsalar kwarewa a shirya fim.