Isa ga babban shafi
Wasanni

Martanin 'Yan Najeriya bayan kammala Wasannin Olympics

Wallafawa ranar:

A ranar 12 ga watan Agusta ne aka kammala wasannin Olympic a Birnin London, kuma a ranar 29 ga watan Agusta ne za’a bude wasannin nakasassu da ake kira Paralympics a birnin na London. A cikin Shirin Duniyar wasannin na wannan makon zaku ji martanin ‘Yan Najeriya game da wasannin Olympics da aka kammala ba tare da Najeriya ta samu Lambar yabo ba koda daya ba sabanin shekarun baya.

Shugabannin Olympics sun karbi Tutar wasannin daga hannun Magajin garin London Boris Johnson
Shugabannin Olympics sun karbi Tutar wasannin daga hannun Magajin garin London Boris Johnson
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.