Ilimi Hasken Rayuwa
Dan jarida na da 'yancin boye majiyarsa ta sirri (3)
Wallafawa ranar:
Kunna - 09:55
Shirin Ilimi Hasken Rayuwa na wannan makon tare da Bashir Ibrahim Idris, ya dora ne akan na makwanni biyu da suka gabata, in da yake tattauna kan yadda jami'an tsaro ke tirsasa wa 'yan jaridu bayyana majiyarsu ta sirri duk da dokokin da suka bai wa 'yan jaridun damar boye majiyar ta sirri.