Ilimi Hasken Rayuwa
Ana cin zarafin 'yan jaridu a wasu kasashen duniya
Wallafawa ranar:
Kunna - 10:07
Shirin Ilimi Hasken Rayuwa na wannan makon ya dora ne kan na makon jiya game da ranar bikiin 'yan jaridu da Majalisar Dinkin Duniya ta ware don bitar irin rawar da 'yan jaridun ke takawa a fannonin ilmantar da jama. Sai dai wani abin bakin ciki shi ne yadda ake ci gaba da musguna wa wasu 'yan jaridun a bakin aikinsu.