Ilimi Hasken Rayuwa
Dan Najeriya ya kera Manhajar koyan harshen hausa (2)
Wallafawa ranar:
Kunna - 09:59
Shirin ilimi hasken rayuwa ya dora ne kan na makon jiya, in da ya tattauna da wani dan Najeriya masanin Kwamputa da ya kera manhajar koyan harshen hausa. An gudanar da bikin kaddamar da manhajar ne a jihar Kano da ke Najeriya, bikin da ya samu halartar manyan malamai masu nazarin harshen hausa daga kasashen duniya.