Faransa
Faransa na shirin soma amfani da allurar rigakafin Coronavirus
Gwamnatin kasar Faransa ta tsaida watan farko na sabuwar shekara mai kamawa domin kaddamar da alluran rigakafin cutar annobar corona a fadin kasar.
Wallafawa ranar:
Talla
Wani babban jamiin Gwamnatin Faransa ya karas da haka a tattaunawa da aka yi da shi, inda yake cewa za’a fara allun ne idan Hukumar kula da ingancin magungunan na Turai ta amince da amfani da magungunan da ake bincike akansu.
A karshen makon da ya gabata ne dai PM Faransa Jean Castex ya bayyana fargaban cewa yana fargaban cewa ba dukkanin Faransawa ne za su sami rigakafin wannan cut aba.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu