Isa ga babban shafi
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

Ra'ayi: MDD ta amince da dokar haramta biyan kudaden Fansa

Wallafawa ranar:

Majalisar Dinkin duniya ta yi kira ga kasashen duniya su kawo karshen biyan kudaden fansa ga mayaka irinsu al qaeda domin karbo mutanen da aka yi garkuwa da su. Wanda suka ce ya dace a kawo karshen biyan kudaden domin hanya ce ta yi wa kungiyoyin tanadin kudi da zasu ci gaba da ayyukan ta’addaci. Masu sauraren RFI Hausa sun bayyana ra’ayinsu

bindigogi da makamai da aka samu a hannun mayakan Mali
bindigogi da makamai da aka samu a hannun mayakan Mali © AFP / Habib Kouyate
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.