Isa ga babban shafi
Wasan Tennis

Serena Williams za ta fara karawa da Camila Georgi ta kasar Italiya a gasar Charlseton

‘Yar wasan Tennis ta daya a duniya, ‘yar kuma kasar Amurka, Serena Williams ta kama hanyar tan a kare kofin da ta lashe a gasar Charlseton a shekarar da ta gabata.

Serena Williams
Serena Williams REUTERS/Joe Skipper
Talla

A karshen makon nan da ya gabata ne Serena ta sake lashe kofin Miami Masters a karo na shida bayan ta doke Maria Sharapova.

Za kuma ta fara karawa a gasar ta Charsleton ne a yau tare da Camila Georgi, ‘yar kasar Italiya.

 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.