Isa ga babban shafi

Croatia ta lallasa Morocco da ci 2 da 1 a gasar cin kofin kwallon kafa na Duniya a Qatar

Croatia, wadda tuni ta kai wasan karshe a shekarar 2018, ta yi nasarar ci gaba da zama a dandalin gasar cin kofin duniya na wanan shekara a Qatar 2022 sakamakon nasarar da ta samu (2-1) da Morocco.

Kungiyar kwallon kafar Croatia ta lashe mataki na uku a gasar cin kofin Duniya na kwallon kafa
Kungiyar kwallon kafar Croatia ta lashe mataki na uku a gasar cin kofin Duniya na kwallon kafa AFP - KARIM JAAFAR
Talla

Croatia ta samu matsayi na uku a gasar cin kofin duniya ta shekarar 2022 bayan da ta doke Morocco da ci 2-1, tawagar Afirka ta farko da ta kai zagayen hudu na karshe a gasar cin kofin kwallon kafa na duniya a Doha.

Josko Gvardiol da Mislav Orsic ne suka ci wa Croatia, Achraf Dari ya ci wa Morocco kwallo daya . A ranar Lahadi ne Faransa mai rike da kofin za ta kara da Argentina a wasan karshe.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.