Isa ga babban shafi

Madrid zata kashe €72m don dauko dan wasa mai shekaru 16 daga Brazil

Shaharerren ɗan jaridar ƙwallon ƙafar nan na ƙasar Italiya Fabrizio Romano ya tabbatar da cewa Real Madrid za ta biya zunzurutun kudi har €72m don siyan matashin dan kasar Brazil, Endrick Felipe.

Dan wasan Brazil Endrick Felipe.
Dan wasan Brazil Endrick Felipe. © Endrick Felipe
Talla

Romano yace tattaunawa ta yi nisa tsakanin Real Madrid da kungiyar Palmeiras dake taka leda a gasar yankin Amurka kan cinikin sayen dan wasan mai shekara 16, a shekarar 2024, lokacin da zai cika shekaru 18 da haihuwa.

Madrid za ta biya €60m ga Palmeiras da kuma harajin Yuro miliyan 12.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.